Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Dan Najeriya ya yi nasarar kera rigar silke ta zamani (2)

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya dore kan na makon jiya, in da ya tattauna game da wani matashi dan Najeriya daga garin Bauchi da ya kera wata rigar silke da harsashi ba ya hudawa. Ana ganin wannan wata babbar nasara ce da za ta iya taimaka wa fannin tsaro a Najeriya.

Rigar silke na taimaka wa jami'an tsaro wajen kare rayukansu
Rigar silke na taimaka wa jami'an tsaro wajen kare rayukansu Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.