rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Tambaya da Amsa
rss itunes

Dalilan da ke haddasa dumamar yanayi ko tsananin zafi a sassan duniya

Daga Nura Ado Suleiman

Shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon wanda Shamsiyya Hamza Ibrahim ta gabatar, ya amsa wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka nemi a amsa musu.

Daga cikin tambayoyin akwai karin bayani kan dalilan da suke haddasa dumamar yanayi ko tsananin zafi a sassan duniya.

Karin bayani kan tsarin rashin kammaluwar zabe na Inconclusive a Turance

Makomar Jami'an tsaro yayin gudanar da zabuka dangane da kada nasu kuri'un

Bambancin da ke tsakanin tsarin mulkin gurguzu, jari hujja, da dimokuradiyya

Dalilan da suka haddasa takaddama kan ficewar Birtaniya daga cikin EU

Amfanin da ke tattare da samar da kudin bai daya tsakanin kasashen Afrika

Kasashen renon Faransa ba sa gudanar da zaben gwamnoni sai na Shugaban kasa

Karin bayani akan Manhajar zamani ta Taswirar duniya 'Google Map'