Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Dan jarida na da 'yancin boye majiyarsa ta sirri

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne kan yadda jami'an tsaro ke tirsasa wa 'yan jaridu bayyana majiyarsu ta sirri duk da dokokin da suka bai wa 'yan jaridun damar boye majiyar ta sirri.

Dokokin aikin jarida sun bai wa dan jarida damar boye majiyarsa ta sirri
Dokokin aikin jarida sun bai wa dan jarida damar boye majiyarsa ta sirri Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.