Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Makafin da ke sarrafa na'urar komputa a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya kai ziyara ne cibiyar horar da makafi ta gwamnatin tarayya a Najeriya, in da ya tattauna kan ilimi da fasahar da Allah ya hore wa wadannan makafi. Baya ga sarrafa komputa, har ila yau makafin na koyan ayyukan fasahohi da kere-kere da dama a wannan katafariyar cibiya.

Wasu makafin nada fasahar sarrafa na'urar komfuta duk da larurar makanta
Wasu makafin nada fasahar sarrafa na'urar komfuta duk da larurar makanta LIONEL BONAVENTURE / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.