rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Ilimi Hasken Rayuwa
rss itunes

Matsalar yada labaran karya na yiwa aikin jarida barazana

Daga Nura Ado Suleiman

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan mako da Bashir Ibrahim Idris ya gabatar, yayi nazari tare da tattaunawa da masana kan illar da labaran karya ke yiwa aikin jarida barazana da kuma hanyoyin da za a bi wajen magance wannan matsala.

Cigabar tattaunawa da Farfesa Isa Marte Hussain dangane da binciken samo maganin Sankarar nono

Farfesa a Jami'ar Maiduguri ya yi nasarar hada maganin cutar kansa

Makafin da ke sarrafa na'urar komputa a Najeriya kashi na biyu (2)

Matashi dan Najeriya ya kera injin janareta mai amfani da ruwa (2)