Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Dalilan da suka haddasa takaddama kan ficewar Birtaniya daga cikin EU

Wallafawa ranar:

Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon kamar yadda ya saba, ya amsa wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka nemi karin bayani akansu, daga cikin tambayoyin kuma akwai neman cikakken bayani kan dalilan da suka haddasa takaddama kan batun ficewar Birtaniya da cikin kungiyar EU.

Fira Ministar Birtaniya Theresa May, a zauren majalisar dokokin kasar.
Fira Ministar Birtaniya Theresa May, a zauren majalisar dokokin kasar. Reuters TV via REUTERS
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.