Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Halin da almajirai ke ciki a makarantun allo (3)

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya dora ne kan na makon jiya, in da ya yi nazari kan halin da almajirai masu karatun allo ke ciki musamman a arewacin Najeriya bayan wasu alkaluma sun nuna cewa, sama da yara miliyan 10 ne ba sa zuwa makarantar boko a kasar.

Wasu Almajirai a lokacin da suke bara a saman tituna a yankin arewacin Najeriya
Wasu Almajirai a lokacin da suke bara a saman tituna a yankin arewacin Najeriya Arewa aid
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.