Ilimi Hasken Rayuwa
Yadda wani matashi a Kebbi ya yi shura wajen kere-keren fasaha kashi na 3
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:00
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan mako, ya ci gaba da kawowa masu sauraro tattaunawar da Bashir Ibrahim Idris ya yi da wani matashi daga jihar Kebbi a tarayyar Najeriya da ya kware wajen kere-kere ba tare da ya yi makaranta mai zurfi ba.