rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Ilimi Hasken Rayuwa
rss itunes

Matashin da ke amfani da hannun batir a Gombe

Daga Abdurrahman Gambo Ahmad, Bashir Ibrahim Idris

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya waiwayi labarin yaron nan mai suna Zubairu Yusha'u da aka yanke wa hannaye bayan sun rube sakamakon daure su da malaminsa na makarantar allo ya yi a jihar Gomben Najeriya. Tuni gwamnati ta dauki nauyin Zubairu zuwa kasar India, inda aka yi masa hannayen da ke aiki da batiri. Kuna iya latsa hoton labarin domin jin yadda Zubairu ke sarrafa hannayensa na batiri.
 

Matashin Najeriya da ya yi nasarar kera mota na fatan kera jirgi

Yadda Jami'ar jihar Bauchi ke taka rawa wajen magance kalubalen ilimi a Arewacin Najeriya

Matashi ya kirkiri na'urar samar da lantarki mai amfani da hasken rana a Najeriya

Yadda Bankin Duniya ke tallafawa ilimin yara a Jihar Sokoto ta Najeriya

Shirin Bankin Duniya na bunkasa ilimi a arewacin Najeriya kashi na (2)

Gwamnatin jihar Yobe a Najeriya ta ayyana dokar ta - baci kan ilimi

Yadda cin hanci da rashawa ya illata fannin ilimi a kasashen Afrika kashi na 3