rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Kasar Iran ta yi gwajin makami mai linzami

Tashan Talabijin na Iran ya sanar da nasarar gwada makamin mai linzami mai suna Khoramshahr wanda zai iya tafiya mai nisan kilomita 2,000. Ranar Juma'a Shugaban Iran Hassan Rouhani ke cewa kasar za ta kara karfin soja don kare kanta.