Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Jahilci na da tasiri kan rashin samun abinci mai gina jiki ga kananan yara

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya Jari Ce ya tattauna ne kan yadda matsalar yunwa sakamakon karancin abinci mai gina jiki ke illa ga rayuwar kananan yara a wasu yankunan Najeriya. Masana dai sun danganta wannan matsalar da rashin ilimi.

Wani karamin yaro a  arewa maso gabashin Najeriya da ke fama da rashin abinci mai gina jiki.
Wani karamin yaro a arewa maso gabashin Najeriya da ke fama da rashin abinci mai gina jiki. one.org/us
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.