rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Lafiya Jari ce
rss itunes

Abubuwan da suka gudana a makon shayar da nonon uwa zalla na duniya

Daga Umaymah Sani Abdulmumin

An ware Kowane 1 zuwa 7 ga watan Agustan duk shekara a matsayin makon shayar da nonon uwa zalla domin tunasarwa da fadakarwa da kuma ilimantarwa a game da muhimmanci nonon uwa ga jarirai. Shirin lafiya jari ce, ya yi nazari kan wannan makon da kuma inda aka kwana dangane da kiraye-kirayen alfannu nonon uwa ga jaririnta.

Mafita kan matsalolin da mata masu juna biyu ke fuskanta yayin nakuda

Masana na shirin kafa cibiyar dashen kwayoyin halittu a Kano, ta farko a Afrika

Alkalumar mata da ke kamuwa da yoyon fitsari na karuwa a Najeriya

Jahilci na da tasiri kan rashin samun abinci mai gina jiki ga kananan yara