rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Lafiya Jari ce
rss itunes

Masana na shirin kafa cibiyar dashen kwayoyin halittu a Kano, ta farko a Afrika

Daga Nura Ado Suleiman

Shirin Lafiya Jari Ce, da Umayma sani AbdulMumin ke gabatarwa na wannan mako, ya yada zango ne a jihar Kano da ke tarayyar Najeriya inda masana da kuma masu bincike kan sha'anin lafiya suka hallara domin tattaunawa kan fasahar dashen kwayoyin halittu a jikin dan'adam.

Mafita kan matsalolin da mata masu juna biyu ke fuskanta yayin nakuda

Abubuwan da suka gudana a makon shayar da nonon uwa zalla na duniya

Alkalumar mata da ke kamuwa da yoyon fitsari na karuwa a Najeriya

Jahilci na da tasiri kan rashin samun abinci mai gina jiki ga kananan yara