Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Matsalar numfashi na ci gaba da kashe yara a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shiirn Lafiya Jari ce na wannan makon tare da Umaimah Sani Abdulmumin ya tattauna ne game da matsalar numfashi ga kananan yara, lamarin da a wani lokaci ke sanadiyar mutuwarsu.

Nahiyar Afrika na fama da matsalar cutuka masu nasaba da numfashi da ke kisan kananan yara
Nahiyar Afrika na fama da matsalar cutuka masu nasaba da numfashi da ke kisan kananan yara AFP PHOTO/ FRANCISCO LEONG
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.