rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Lafiya Jari ce
rss itunes

Mutanen da harin bam ya ritsa da su na cikin mawuyancin hali a jahar Kano

Daga Umaymah Sani Abdulmumin

Shirin na wannan makon tare da Umaymah Sani Abdulmumin, zai yi wai-waye ne gameda halin da mutanen da harin bam din babban Masallacin jahar Kano ke ciki, na ranar 28 ga watan Nuwamba shekara ta 2014, da ya yi sanadiyar mutuwar mutane sama da 500 nan take, tare da jikkata wasu fiye da 1000. Cikin wadannan shekaru uku akwai mutane da ke rayuwa cikin matsanan cin ciwo, wasu kuma nada mummunan nakasa. Abin da yasa shirin na wannan makon ziyartar wadan mutane domin ganin halin da suke ciki.

Muhimmancin shayar da Jarirai nonon uwa zallah na tsawon watanni 6 daga haihuwa

Nazari kan kimiyyar da ke tattare da nau'ikan abinci da kayan marmari

Yadda ake kula da lafiyar Jarirai a Asibitocin Jamhuriyyar Nijar

Matakan kare lafiya da mazauna yankuna masu zafi ya kamata su kiyaye

An kaddamar da shirin baiwa marasa lafiya gudunmawar jini a Najeriya

Ana samun karuwar masu fama da larurar hawan jini a Najeriya - Rahoto

Matakan da Jami'an lafiya a Nijar ke dauka son dakile cutar Sankarau

Yadda jihohin Najeriya ke ci gaba kokarin dakile yaduwar cutar HIV