Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Kasashe na daukan mataki kan gurbatacciyar madara

Wallafawa ranar:

Shirin lafiya jari ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya tattauna ne game da matakan da wasu kasashen duniya ke dauka na hana shigo da gurbatacciyar madarar kananan yara saboda hadurran da ke tattare da madarar. Daga cikin kasashen da suka dauki matakin sun hada da Chadi da Nijar da Faransa da Benin.

Madarar Lactalis na daga cikin abincin yara da ake zargin gurnacewarsu, lamarin da ya sa wasu kasashen duniya daukan matakin haramta shigo da ita
Madarar Lactalis na daga cikin abincin yara da ake zargin gurnacewarsu, lamarin da ya sa wasu kasashen duniya daukan matakin haramta shigo da ita Cris Bouroncle/AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.