rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Lafiya Jari ce
rss itunes

Riga-kafin cutar shawara a Najeriya

Daga Abdurrahman Gambo Ahmad

Shirin lafiya jari ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu, ya tattauna ne kan cutar shawara, wato zazzabin yellow fever wadda ta barke a wasu jihohin Najeriya 16. Yanzu haka gwamnatin kasar tare da hadin gwiwar Majalisar Dinkin Duniya sun dukufa wajen bayar da allurar riga-kafin cutar musamman a jihar Borno da ke yankin arewa maso gabashin Najeriya.

Mutanen da harin bam ya ritsa da su na cikin mawuyancin hali a jahar Kano

"Matasa na shan kwalbar kodin fiye da miliyan 3 a tsakanin Kano da Jigawa"

Mafita kan matsalolin da mata masu juna biyu ke fuskanta yayin nakuda

Masana na shirin kafa cibiyar dashen kwayoyin halittu a Kano, ta farko a Afrika

Abubuwan da suka gudana a makon shayar da nonon uwa zalla na duniya