rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Lafiya Jari ce
rss itunes

Kalubalen da ake fuskanta sakamakon karancin likitocin hakora a kasar Nijar

Daga Azima Bashir Aminu

A Jamhuriyar Nijar, kasar da ke da mutane sama da milyan 18 amma kuma take fama da karancin likitocin hakora, yayin da alkalumma ke nuni, duka duka likitocin hakora da ake da su a fadin kasar ba su wuce 50 ba.

A kwanakin da suka gabata, Abdoulkarim Ibrahim Shikal wanda ya ziyarci birnin Yamai, ya halarci kaddamar da wani asibitin hakora mai suna Sahhat karkashin jagorancin wata kwararriyar Likita Dr Halima Sule Ummaru, inda masu ruwa da tsaki a harkar lafiyar hakora daga sassan kasar suka halarci wannan biki.

Kungiyar masu shagunan saida magunguna sun haramtawa manbobinsu yiwa marasa lafiya allura

Nijar ta dauki matakin hana jami'an gwamnati duba lafiyarsu a waje

Mutanen da harin bam ya ritsa da su na cikin mawuyancin hali a jahar Kano

"Matasa na shan kwalbar kodin fiye da miliyan 3 a tsakanin Kano da Jigawa"