Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Halin da Codiene ke jefa matasa a Najeriya kashi (1)

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya tattauna ne kan matakin da gwamnatin Najeriya ta dauka na haramta shigo da magungunan da ke dauke da sinadarin Codeine saboda yadda matasa suka dauki sinadarin a matsayin wani abin maye, lamarin da ke matukar gurbata rayuwar matasan kamar yadda za ku ji a cikin shirin.

Akasarin sinadaran Codiene na maganin mura ko kuma tari musamman a tsakanin kananan yara amma wasu matasa suka mayar da su a matsayin kwayoyin shaye-shaye
Akasarin sinadaran Codiene na maganin mura ko kuma tari musamman a tsakanin kananan yara amma wasu matasa suka mayar da su a matsayin kwayoyin shaye-shaye IndiaMART
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.