Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Tsarin cin abinci a cikin Ramadan don kiwon lafiya

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir ya yi nazari kan muhimmancin tsarin cin abinci a cikin watan azumin Ramadan, in da masana ke gargadin cin kowanne irin abinci da zaran an yi bude baki ko kuma lokacin sahur, abin da suka je ka iya haifar da cutuka da dama.

Masana sun gargadi cin abinci kowanne iri da zaran an yi bude baki
Masana sun gargadi cin abinci kowanne iri da zaran an yi bude baki ©REUTERS/Akhtar Soomro
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.