rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Lafiya Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Muhimmancin kauce wa shan sigari

media
Miliyoyin mutane ke mutuwa a sanadiyar zukar sigari a kowacce shekara PHILIPPE HUGUEN / AFP

31 ga watan Mayun kowacce shekara, ita ce ranar da Hukumar Lafiya ta Duniya ta ware domin yaki da shan taba sigari lura da irin illolin da zukar tabar ke haddasawa ta fannin lafiyar bil’adama. A sassan duniya, ana gudanar da taruruka da kuma gangami domin jan hankulan jama’a kan muhimmancin kauce wa shan taba sigari, to sai dai kamar yadda za a ji a wannan rahoto da Bilyamin Yusuf ya aiko mana daga Maidugrui, duk da wannan kokari da ake yi, har yanzu akwai jan aiki a gaba.


Muhimmancin kauce wa shan sigari 31/05/2018 Saurare