rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Sama da mutane 150 sun hallaka a harin da aka kai a masallaci a Masar

Gidan talabijin na kasar Masar ya ce akalla mutane 54 ne suka mutu yayin da wasu mahara suka bude wuta a lokacin da masallata suka taru a masallacin da ke arewacin yankin Sinai.Mutane da dama ne suka raunata.