Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Bukin al'adun Fulani na Tabital Fulaku

Wallafawa ranar:

A cikin watan da ya gabata akayi bukin al'adun fulani na Tabital Fulaku na duniya, da akayi a birnin Yolan jihar adamawa a taraiyyar nigeria.Shirin na yau, zai duba yadda wannan bukin ya gudana, inda muka sami tattaunawa da daya daga cikin wadanda alhaki shirya bukin ya rataya a kan su, wato Farfesa Umar Fate, na Jami'ar Maiduguri, wanda kuma shine "Kaigamman Adamawa", wanda ya yi bayani kan yadda bukin ya gudana, da kuma nasarorin da suka samu.Shirin ya kuma sami tattaunawa da shehin malami, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, da ya yi bayani kan dalilan da suka jawo koma-baya, kan shirin tattaunawa da kungiyar Jama'atu ahlus Sunnah Lil Da'awati Wal Jihad, da aka fi sani da Boko Haram.Sai a biyo mu cikin shirin don jin tattaunawar.A yi saurare lafiya. 

Wata Matar Fulani
Wata Matar Fulani
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.