rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Najeriya ta yi Hasarar kudi saboda yajin aiki

media
kofar shiga Jami'ar Bayero tsohuwar Makaranta a Kano REUTERS/Stringer

Alkalumma daga wata hukuma mai zaman kanta, Nigeria Education Initiative (NEI) sun nuna cewa kasar ta tabka hasarar kudi sama da Naira miliyan dubu dari, a tsawon watanni biyar da jami'oin kasar suka kasance a rufe saboda yajin aikin malamai. Yayin da yajin aikin da likitocin kasar suka kaddamar ke shirin sake jefa kasar cikin wani mawuyacin hali.  Shehu Saulawa ya aiko da Rahoto.


CORR-COUNTING THE COSTS OF STRIKES IN NIG 23/12/2013 Saurare