Nijar
Nijar ta tsaurara tsaro a iyakokinta da Najeriya
Domin karfafa tsaro kan iyakar Jamhuriyar Nijar da kuma tarayyar Najeriya, inda hukumomin tsaro a jihar Maradi da ke jamhuriyar Nijar na ci gaba da kafa wuraren bincike da gudanar da sintiri kan iyakokin da suka hada jihar da kuma wasu jihohi uku na Najeriya wato Sokoto, Zamfara da kuma katsina, kamar yadda za ku ji wannan rahoto da Salissou Issa ya aiko mana.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Karfafa tsaro kan iyakokin Nijar da Najeriya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu