wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa
Kusoshin Gwamnati zasu fara koyarwa a Bauchi

A karkashin wani sabon lalen ceto tabarbarewar ilimi, gwamnatin jihar Bauchin Najeriya, ta bullo da Dabtarin dokar da ke tilastawa kusoshin gwamnati ware akalla awa biyu kowanne mako, domin koyarwa a makarantun gaba da firamare. Wakilin mu Shehu Saulawa ya duba tasirin wannan dokar da kuma kalubale a Rahotonsa.