Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Gwaman jihar Katsina, Amina Bello Masari

Wallafawa ranar:

Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari ya ziyarci jihar Lagos domin duba kadarorin gwamnatin Jihar. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da shi akan dalilin ziyarar da kuma halin da jiharsa ke ciki. Kuma da farko ya fara bayani ne kan abinda ya kaishi Lagos. 

Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari.
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.