Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Najeriya-Sule Lamido

Wallafawa ranar:

Babbar Jam’iyyar adawar Najeriya ta PDP ta zargi Gwamnatin Najeriya da gazawa wajen iya mulki da jefa al’ummar kasar cikin halin kunci kana kuma da yi mata zagon kasa wajen taronta na kasa.Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Sule Lamido ne ya bayyana hakan a tattaunawa da wakilinmu Abubakar Isah Dandago.  

Tsohon gwamnan jahar Jigawa Sule Lamido
Tsohon gwamnan jahar Jigawa Sule Lamido royaltimes.net
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.