Isa ga babban shafi
Najeriya

Buhari ya nemi karin karfi daga Majalissa

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nemi Majalisar kasar ta amince mishi da dokar ta baci dan fuskantar matsalar tattalin arzikin kasar gadan gadan.

Shugaban Kasar Najeriya Muhammadu Buhari
Shugaban Kasar Najeriya Muhammadu Buhari REUTERS/Afolabi Sotunde
Talla

Buhari na bukatar amincewar Majalisar domin amfani da karfin da zai samu wajen sake farfado da Naira, habbaka kudadden ajiyar kasar dake ketare da sake farfado da masana’antu da wadataccen wutar lantarki.

Najeriya na fuskantar matukar kalubalen tabarbarewar tattalin arziki irin sa na farko a cikin shekaru 25 sakamakon faduwar farashin mai da kuma raguwar yawan man da take hakowa.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.