Isa ga babban shafi
Siyasa

Dandalin Siyasa

Wallafawa ranar:

Cikin shirin na mu na Dandalin siyasa na wannan lokaci wanda Garba Aliyu Zaria ya shirya zamu ji ziyarar da wasu tsoffin Gwamnoni karkashin jagorancin tsohon Gwamnan jihar Neja Babangida Aliyu suka kai don yiwa al'ummar arewa maso gabas jaje na halin da suka shiga na bala'in kungiyar Boko Haram.

Wasu daga cikin dimbin 'yan gudun hijira yara da manya a sansanin su dake Maiduguri
Wasu daga cikin dimbin 'yan gudun hijira yara da manya a sansanin su dake Maiduguri OCHA/Jaspreet Kindra
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.