Isa ga babban shafi
Najeriya

Tsagerun Neja Delta sun fasa bututun tura mai zuwa Turai

Kungiyar Tsagerun Najeriya da ake kira Neja Delta Avengers sun dauki alhakin kai hari tashar fitar da danyan man fetur din kasar zuwa kasuwannin duniya mallakar kamfanin Shell. 

Hare-Haren Tsagerun Neja Delta kan bututun mai na sake ta'azara
Hare-Haren Tsagerun Neja Delta kan bututun mai na sake ta'azara AFP/PIUS UTOMI EKPEI
Talla

Mai Magana da yawun kungiyar, ya sanar ta kafar sadarwar twitter cewar, su suka fasa bututun man.

Rahotanni sun tabbatar da fasa bututun ranar talata, wanda ake ganin babbar koma baya ne ga yunkurin gwamnatin kasar na sasantawa da mutanen Yankin Neja Delta.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.