Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Dan Najeriya ya kera na'urar hana satar mota

Wallafawa ranar:

Shirin ilimi hasken rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna tare da wani matashi dan Najeriya da ya kera na'urar gano motar da aka sace, in da na'urar ke tona asirin barawon da ya sace motar da zaran ya kusanto jami'an 'yan sanda. Kazalika na'urar na taimaka wajen kiran jami'an tsaro idan an samu hatsari.

Mubarak Ahmad, matashin dan Najeriya da ya kera na'urar hana satar mota
Mubarak Ahmad, matashin dan Najeriya da ya kera na'urar hana satar mota RFI hausa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.