Isa ga babban shafi
Najeriya

Kungiyar Avengers ta lashi takobin durkusar da Najeriya

Kungiyar Tsegerun Neja Delta ta NDA, ta sanar da shirin kaddamar da sabbin hare-hare kan butututan mai da iskar gasar domin nakasa lissafin gwamnati a sabuwar shekarar na.

Hare-Haren Tsagerun Neja Delta kan bututun mai ya yi tasiri ga tattalin arzikin Najeriya
Hare-Haren Tsagerun Neja Delta kan bututun mai ya yi tasiri ga tattalin arzikin Najeriya AFP/PIUS UTOMI EKPEI
Talla

A wata sanarwa da kungiyar ta fitar ta bayyana takacinta kan yadda shugaban kasar Muhammadu Buhari ke nuna ko-in kula da kuma salon tunkara Sulhu da shugabannisu.

A cewar Avengers Gwamnatin Najeriya ba a shirye ta ke, ta yi Sulhu dasu ba .

Hare-hare tsagerun a baya, ya ta ka rawa wajen jefa kasar cikin matsalar tattalin arziki.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.