Isa ga babban shafi
Najeriya

Kotu ta ce Ali Modu Sheriff ne shugaban PDP

A yau juma’a  kotun daukaka karar da ke birnin Fatakwal a Jihar Ribas da ke kudancin Najeriya ta tabbatar da Ali Modu Sheriff a matsayin cikakken shugaban Jam’iyyar PDP .

Kotu ta ce Ali Modu Sheriff ne shugaban PDP
Kotu ta ce Ali Modu Sheriff ne shugaban PDP
Talla

Wannan hukunci ya soke hukuncin da wata kotun tarayyar da ke jihar ta Ribas ta zartas da ke bayyana Sanata Ahmed Makarfi a matsayin shugaban Jam’iyyar.

Jam’iyyar adawa ta PDP ta tsunduma cikin rikicin shugabanci  tun bayan da ta sha kaye a zaben 2015.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.