Isa ga babban shafi
Najeriya

An gano kasuwar sayar da jarirai a Jos

A jahar Plateau da ke tsakiyar Najeriya an gano wasu matasa  da ke sana’ar sayar da jarirai, matasan maza ne da ke ajiye ‘yan mata a wani gida suna lalata da su kuma da zarar sun sami juna biyu aka kuma haihu sai su sayar da jiriran  kamar yadda za ku ji karin bayani a cikin wannan rahoton da  wakilinmu a Jos Tasiu Zakari ya hada mana.

Wasu da aka kama da laifin sayar da jarirai a jahar Abia da ke kudancin Najeriya.
Wasu da aka kama da laifin sayar da jarirai a jahar Abia da ke kudancin Najeriya.
Talla

02:59

An gano kasuwar sayar da jarirai a Jos

Muhammad Tasiu Zakari

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.