rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Najeriya Bauchi Aure Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Daliban Sakandare na daurin auren sirri a Bauchi

media
Daliban Makarantar Sakandare na saurin auren sirri a Bauchi da ke Najeriya

Hukumomin Jihar Bauchi da ke yankin arewacin Najeriya na zargin daliban makarantar sakandare ta Sa’adu Zungur da daurin auren sirri a tsakaninsu, abin da ya sa aka rufe makarantar duk da ikirarin daliban na cewa, auren wasa suke yi. Ku saurari cikakken rahoton da wakilinmu Shehu Saulawa ya aiko mana daga Bauchi kan wannan batu.


Daliban Sakandare na daurin auren sirri a Bauchi 15/03/2017 Saurare