Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu sauraro game da yunkurin gyatta harkan jiragen kasa a Najeriya

Wallafawa ranar:

Cikin wannan shiri da Zainab Ibrahim ke gabatarwa za'a ji ra'ayoyin wasu daga cikin masu sauraronmu dangane da kokarin Gwamnatin Najeriya na farfado da harkan jiragen kasa.

Wani layin jirgin kasa a kasar Kenya
Wani layin jirgin kasa a kasar Kenya Michael Branz/Wikimedia Commons
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.