Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

kotuna na ci gaba da sauraran kararrakin jama"a a Najeriya

Wallafawa ranar:

Kotuna a Najeriya na ci gaba da sauraran kararrakin da aka shigar a gabansu dangane da yaki cin hanci da rashawa da gwamnatin kasar keyi.A jihar kano, wata babbar kotu ta ki amincewa da bukatar da tsohon shugaban kamfanin mai na kasar Andrew Yakubu ya shigar na a dawo masa da kudin da hukumar EFCC ta kwace a hannun sa.Aminu Sani Sado ya samu tattaunawa da Barista Muhammed mai Lumo wani lauya mai zaman kansa a jihar Gombe a tarayyar Nijeriya

Henry Okah a Kotu
Henry Okah a Kotu
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.