Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyi: Gwamnatin jihar Kano ta jingine binciken Sarki

Wallafawa ranar:

Shirin Ra'ayoyin Masu Sauraro na wannan lokacin ya bayar da damar tofa albarkacin baki ne kan matakin da gwamnatin Jihar Kano ta dauka na janye binciken da ake wa masarautar Kano, karkashin jagorancin majalisar dokokin jihar, bisa zargin cewa masarautar  barnatar da biliyoyin kudi cikin dan karamin lokaci.

Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Muhammadu Sunusi Lamido Sunusi
Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Muhammadu Sunusi Lamido Sunusi
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.