rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Najeriya ‘Yan gudun Hijira BOKO HARAM Maiduguri Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Za mu taka daga Maiduguri zuwa Bama-'Yan gudun hijira

media
Wasu 'yan gudun hijirar Boko Haram a wani sansani da ke birnin Maiduguri na Borno a Najeriya AFP PHOTO/STRINGER

Wasu ‘yan gudun hijira a jihar Borno da ke Najeriya sun yi barzanar takawa daga Maiduguri zuwa Bama muddin gwamnati ta ki mayar da su gida kamar yadda ta alkawarta mu su a can baya, batun da ke zuwa bayan hukumomin jihar sun sanar da jinkirta mayar da ‘yan gudun hijirar yankunan da su ka fito saboda dalilai na tsaro Wakilinmu na Maiduguri Bilyaminu Yusuf ya aiko mana da rahoto.
 


Za mu taka daga Maiduguri zuwa Bama-'Yan gudun hijira 29/05/2017 Saurare