Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Jirgin da matashin Najeriya ya kera ya tashi sama

Wallafawa ranar:

Shirin ilimi hasken rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris, ya ci gaba ne daga in da ya tsaya a makon jiya, in da ya tattauna kan kere-keren kayayyaki daban-daban da wani matashi mai suna Muhammad Auwal Mele  ya yi a Najeriya. A cikin shirin na wannan makon za ku ji yadda jirgin da wannan matashi ya kera ya tashi sama tare da yin yawo a sararin samaniya.

Muhammad Auwal Mele, wani matashi mai fasahar kera-kere a Najeriya
Muhammad Auwal Mele, wani matashi mai fasahar kera-kere a Najeriya RFIHausa/Bashir
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.