rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Najeriya Rahotanni Majalisar Dinkin Duniya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Iyaye na uzura wa yaransu a Najeriya

media
Yau ranar yaki da ci-da-gumin yara ta duniya REUTERS/Jitendra Prakash

Yau ce ranar yaki da ci-da-gumin yara, ranar da Majalisar Dinkin Duniya tare da hadin gwiwar kasashe sama da 100, suka rattaba hannu kan yarjejeniyar haramtawa yara daukar dawainiyar baligai. Sai dai kamar yadda za ku ji a wannan rahoton da Shehu Saulawa ya hada mana, a Najeriya batutuwan al'adu na kawo tarnakin aiwatar da wannan dokar, lamarin da ya sa iyayen su ka ci gaba da uzura wan yaransu.
 


Iyaye na uzura wa yaransu a Najeriya 12/06/2017 Saurare