rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Najeriya ‘Yan gudun Hijira

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Fasalin Cin Zarafin Mata a Jihar Kaduna, Najeriya

media

A duk shekara majalisar dinkin duniya, na ware ranar 19 ga watan Yuni domin yaki da cin zarafin mata da yaki ya shafa.

An samar da ranar ce don wayar da kan al'umma, wajen magance matsalar, da karrama wadanda abin ya shafa.

Matan da yaki ya shafa na fuskantar cin zarafi ta fuskoki da dama, kama daga fyade, safara da kuma azabtarwa.

Bisa la'akari da wannan rana, wakilinmu dake Kaduna Aminu Sani Sado ya shirya mana wannan rahoto.