rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Al'adun Gargajiya
rss itunes

Ziyarar Sarkin Kano Sanusi na biyu a fadar Ife

Daga Garba Aliyu

Shirin Al'adunmu na gargajiya ya tattauna ne game da ziyarar da Sarkin Kano Mai Martaba Muhammadu Sanusi na biyu ya kai a fadar Sarkin Ife.

Yadda rashin samar da cigaba ke shafar adana kayan tarihi da bunkasa yawon bude ido.