Kungiyar Amnesty Ta Yaba Da Matakin Binciken Soja Masu Uzurawa Jama'a A Najeriya
Kungiyar kare hakkin bil’adama ta duniya Amnesty ta yabawa Mukaddashin Shugaban Najeriya Yemi Osinbajo saboda kaddamar da komitin musamman na sharia don binciken zarge-zargen da ake yiwa wasu sojan kasar na take hakkin bil’adama
Wallafawa ranar:
Wata sanarwa da Kungiyar ta rabawa manema labarai na cewa kafa komitin binciken an dade ana neman haka domin ganin an kare hakkin mutanen da soja suka muzgunawa.
Kungiyar ta Amnesty, ta bakin Osai Ojigho Daraktan Kungiyar a Najeriya, na fatar ganin Gwamnati za ta bari mutanen da aka ci zalunsu su gabatar da hujjojinsu a zahiri ba tare da katsalandan ba.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu