rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Najeriya Aure Tattalin Arziki

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Rashin mazajen aure na kara ta'azzara a Najeriya

media
Iyaye a Tarayyar Najeriyar, musamman arewacin kasar na ci gaba da zullumin tarin 'ya'ya matan da ke jibge gaban su ba tare da samun mijin aure ba

Kalubalen rashin mazajen aure ga matan da suka kai minzali na ci gaba da zamowa babbar matsalar da ke addabar iyaye a arewacin najeriya, inda galibin matasa kan yi kukan rashin abin hannu lamarin da ke da alaka da halin da tattalin arzikin kasar ya shiga, duk da cewa dai wasu na ganin akwai tarin buri da ya yiwa jama'a katutu a wannan Lokaci. Ga rahoton da wakilinmu Muhammad Sani Abubakar ya hada mana daga Abuja babban birnin Najeriyar.


Rashin mazajen aure na kara ta'azzara a Najeriya 10/08/2017 - Daga Mohammed Sani Abubakar Saurare