Isa ga babban shafi
Najeriya

Cutar cizon sauro ta yawaita a Kano

Matsalar zazzabin cizon sauro a jihar Kano da ke arewacin Najeriya na neman zama wata babbar barazana, kasancewar zazzabin ya fara karade lungu da sako na jihar. Rahotanni sun ce cutar ta leka kusan kowanne gida, kuma wasu na fama da zazzabin a tsattsaye, wasu kuma sai ta kai ga asibiti. Wakilinmu na Kanon, Abubakar Abdulkadir Dangambo ya aiko mana da rahoto akai.

Zazzabin cizon sauro ya tsananta a jihar Kano da ke arewacin Najeriya.
Zazzabin cizon sauro ya tsananta a jihar Kano da ke arewacin Najeriya. GETTY/DEA PICTURE LIBRARY
Talla

02:57

Cutar cizon sauro ta yawaita a Kano

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.