Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tsohon Dan Majalisar Najeriya Kawu Jada kan kalaman batancin

Wallafawa ranar:

Gwamnatin Najeriya ta bayyana shirin gabatar da wata doka a gaban Majalisar kasar wadda zata hukunta mutanen da ake zargi da kalaman batuncin da ke tinzira tashin hankali. Matakin ya biyo bayan irin kalaman tada hankalin da ake samu daga sassan kasar yanzu haka. Toh ko wane tasirin irin wannan doka zata yi? Tambayar kenan da Bashir Ibrahim Idris yiwa tsohon Dan Majalisar wakilai, Kawu Jada.

Majalisar dokokin Najeriya zata nazarci dokar hukunta kalaman batanci
Majalisar dokokin Najeriya zata nazarci dokar hukunta kalaman batanci AFP
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.