rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Farfesa Mustafa Usuji kan dokar daidaita ayyukan kungiyoyi masu zaman kan su da majalisar dokokin Najeriya ke shirin yi

Daga Azima Bashir Aminu

Majalisar dokokin Najeriya ta fara nazarin samar da dokar da za ta daidaita ayyukan kungiyoyi masu zaman kansu. Wannan dai na zuwa ne, a dai dai lokacin da hukumomin da ke tallawa kungiyoyi masu zaman kansu a duniya, daga kasashen Birtaniya da Amurka, ke kokawa kan rasa sanin inda kuniyoyin ke saka tallafin da su ke ba su, don gudanar da ayukan jin kai a kasar.

To domin sanin yadda masu alaka da irin wadannan kungiyoyi ke kallon wannan yunkuri na majalisar wakilan ta Najeriya.Mahaman Salisu Hamisu ya tattauna Farfesa Mustafa Usuji Masani dokoki a Najeriyar.

Farfesa Mustafa Usuji kan dokar daidaita ayyukan kungiyoyi masu zaman kan su da majalisar dokokin Najeriya ke shirin yi 22/09/2017 - Daga Salissou Hamissou Saurare

Chief Sylvanus Lot kan tashe-tashen hankula tsakanin manoma da makiyaya a jihar Filato

Malam Umar Shitu Babura dokar da ke ayyana Isra'ila a matsayin kasar Yahudawa zalla

Mutane 50 suka rasa rayukan su, yayin da gidaje sama da 200 suka rushe a Katsina

Sanata Sa’idu Mohammad danSadau kan matsalar tsaro a jihar Zamfara

Dakta Aliyu Idi Hong kan matsalar kai wa 'yan Najeriya hare-hare a Afrika ta Kudu

Dr Kole Shettima kan hadin kan kusan jam'iyyu 40 don kalubalantar jam'iyya mai mulki a 2019

Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo kan taron magance rikicin manoma da makiyaya a Paris

Shugaban Faransa Emmanuel Macron kan ziyarar da ya kai Tarayyar Najeriya

Awwal Musa Rafsanjani kan bukatar Buhari ga kasashen duniya wajen dawo da kudaden satar da aka ajje a can

Gwamna Abdul'aziz Yari kan ziyarar tawagar gwamnonin APC a Plateau bayan rikicin da ya hallaka mutane da dama

Malam Isa Sanusi kan zargin da kungiyar Amnesty ta yiwa gwamnati Najeriya na gaza hukunta masu kashe mutane