Bakonmu a Yau
Tattaunawa da Isa Tafida Mafindi kan karuwar fashin teku a mashigin ruwan Guinea
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:31
Rahotanni daga Najeria sun ce an samu karuwar fashin teku a mashigin ruwan Guinea bayan matsalar tayi sauki a baya. Bayanai sun ce sau uku ana samun fashi a cikin makwanni biyu, kuma na baya bayan nan har sai da aka hallaka jami’an tsaro a Jihar Bayelsa. Kan wannan matsala Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Alhaji Isa Tafida Mafindi, tsohon jami’I a hukumar tashar jiragen ruwan Najeriya.